Get YouTube subscribers that watch and like your videos
Get Free YouTube Subscribers, Views and Likes

MATAKIN NASARA EPISODE 4 HIRA DA BAKO

Follow
Harith Ishaq Maigula

Wannan karon an tabo batun maganan noma da kiwo tare da Shugaban kungiyar masu rajin yada manufofin gwamnatin Uba Sani wato, Ibrahim Bayero. Inda ya yi bayani mai ban sha'awa irin rawar da gwamna Uba Sani ke takawa wajen kawo ma jihar Kaduna sauyi ta fannin Noma da Kiwo. Ku kalla ku yi sharhi ku yada manufa mai amfani

posted by oreo5l21