Secret weapon how to promote your YouTube channel
Get Free YouTube Subscribers, Views and Likes

MATAKIN NASARA HIRA DA BAKO 3

Follow
Harith Ishaq Maigula

A wannan karon, Suraj Musa Ahmad Ruhogi ya tattauna da mai rajin kare muradun gwamnan jihar Kaduna Malam Uba Sani wato Jamilu Roja kan irin ci gaban da Malam Uba Sani ya samu a kasa da shekaru biyu na wa'adin mulkinsa, da irin gwagwarmayar da aka sha wurin samun wadannan nasarori. Masu kallo zasu yi mamakin irin kwazon da gwamna Malam Uba Sani yake dashi a salon mulkinsa na jihar Kaduna.

posted by oreo5l21