15 YouTube views, likes subscribers in 10 minutes. Free!
Get Free YouTube Subscribers, Views and Likes

Yanzu-yanzu: Fatima Mai Zogale ta bayyana alaƙarta da Rarara

Follow
Freedom Radio Nigeria

Fatima Aliyu da aka fi sani da Fatima Ma Zogale da Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara ya waƙe ta yiwa Freedom Radio bayani fillafilla kan haɗuwarsu da mawaƙin da kuma sauyin da ya zame wa rayuwarta.

Ta kuma amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu bibiyar Freedom Radio suka aiko mata.

posted by omgitsxavgi